Ranar mata ta duniya, wadda da farko ake kira ranar mata masu aiki ta duniya, ana bikin kowace ranar 8 ga Maris. A shekara ta 1908 a birnin New York, mata 15,000 ne suka yi tattaki a cikin birnin suna neman a rage tsawon sa'o'in aiki, da karin albashi, da 'yancin kada kuri'a, da kuma kawo karshen ayyukan yara.Mai masana'anta inda wadannan matan...
Kara karantawa